WANI MATASHI YAYI WA KISHIYAR UWARSA MATAR MAHAIFINSA CIKI A AREWACIN NIGERIA

A kullum akan wayi gari da ji ko ganin wani lamari da ke iya daukar hankalin jama'a.
Wannan labarin yadda wani matashi ya yi wa matar
mahaifinsa ciki ne a garin Honk, da ke karamar
hukumar mulki ta Awe a jihar Nassarawa.


Shi da kansa mahaifin yaron ne dan shekara 49 mai
suna Musa Akur, ya kama dansa mai suna Audu
tsirara turmi tabarya yana zina da matarsa mai suna
Fatima yar shekara 33 a cikin dakin dansa Musa da
misalin karfe 11:49 na dare.
Mujallar isyaku.com ya samo cewa mahaifiyar Audu
ta rasu shekara 9 da suka gabata, sai mahaifinsa
Musa ya auri Fatima, kuma yana gamsar da ita
wajen kwanciyar aure.
Amma daga bisani sai ya auro wata mata ta 3,



kuma bayanai sun ce daga lokacin ne ya daina
saduwa da Fatima matarsa ta 2 a wajen kwanciyar
aure. Dansa Audu yana sana'ar aski ne, wata rana
ya dawo daga wajen sana'a kuma yana jin yunwa,
sai ya je wajen uwargidan mahaifinsa domin ko zai
sami tuwo ya ci amma ta ce da shi babu.
Daga bisani ya je waje amaryar mahaifinsa watau
matar mahaifinsa ta 3, ita ma ta ce da shi babu
tuwo.


 Sai dai majiyarmu ta ce wadannan mata sun
sha yi masa haka. Amma daga bisani Fatima watau
matar mahaifinsa ta 2, ta kawo masa tuwo ya ci ya
koshi. Daga bisani ta ci gaba da bashi labarin
duniya a nishadance.
Audu ya ce " Bayan na gama cin abinci ne sai ta
dauko labarin duniya , dama tana sanye da wani
leshi da ya bayyana suran jikinta, daga bisani ta zo
ta zauna kusa da ni ta sumbace ni, hankali na ya
tashi, kaina ya girma, na rude da bege, ban san
lokacin da na biye mata ba muka fara sumbata da
rungumar juna".


Daga bisani ta jawo hannuna muka shiga daga cikin
kuryar dakin, dama gidana ne, sai ta sa hannunta ta
kwance wandon Jeans da nike sanye da shi, kuma
ta zaro al'aura na ta fara tsotsawa, nan take na
rude, na cire wandona muka fara lalata. Na sami
fiye da minti 25 ina saduwa da ita, ita kuma tana
nishin dadi da gamsuwa".
"Gaskiya na yi da na sani, yanzu asirinmu ya tonu,
labari ya bazu ko'ina a Duniya, wannan abun kunya,
amma babu yadda zan yi".


Sai dai majiyar mu ta ce tun kafin dubu ta cika,
uwargidan Musa wanda ke sana'ar noma, ta ce
tana zargin cewa Fatima tana nema da dansa
Audu, amma Musa bai dauki maganar da
muhimmanci ba, sai dai ya kirasu ya yi masu
nasiha a kan illar irin wannan lamari idan ma suna
aikatawa.
Wata rana Musa ya dawo daga tafiya da dare, sai
uwargidansa ta ce su je gidan dansa wanda ke
makwabta da gidan mahaifinsa, ta ce, matarsa
Fatima tana tare da dansa Audu a gidansa.
Sakamakon haka suka dunguma suka tafi gidan,
amma abin da Musa ya gani shine babban abu mafi
muni da ya taba gani a Duniya a cewarsa.
" Bayan mun isa gida ne tarae da mata ta ta farko,


sai muka tarar cewa basu rufe kofa ba, daga labule
ke da wuya sai na gan dana Audu tsirara a kan
matata Fatima ita ma tsirara suna lalata, ban san
me nike yi ba kuma, na bude baki amma na kasa
magana, uwargida na ce ta dinga kururuwa har
jama'a suka taru a kan wannan abun kunya da dana
da matata suka aikata. Wannan shi ne abu mafi
muni da na taba gani a Duniya".
Wani abun mamaki shine yadda aka gano cewa
Fatima tana dauke da cikin dan Musa watau Audu
har tsawon wata 3, bayan ta shaida ma Audu cewa
tana dauke da cikinsa, yaron ya nemi matar
mahaifinsa Fatima ta zubar da cikin amma ta ki,


a cewarta, ta dade tana neman juna biyu bata samu
ba, yanzu kuma Allah ya bata, sakamakon haka ita
wai ba zata zubar da cikin ba.
Fatima ta ce " Tun da muka yi aure, mijina Musa
yana gamsar da ni wajen jima; kashi 100 bisa 100,
amma bayan ya auro mata ta 3, sai ya daina tarawa
da ni har tsawon shekara daya ko fiye, a duk
lokacin da na bukace shi sai ya ce mani ko dai ya
gaji ko ya kawo wani uzuri. Haka na yi ta hakuri da
shi kafin in kasa jurewa bayan mun shaku da dansa
Audu.".


" Dansa Audu ya fi mahaifinsa kwazo a kwanciya
kuma yana gamsar da ni fiye da mahaifinsa da ya
kyale ni fiye da shekara daya bai taba ni ba. Ai jiki
ba katako bane.Ni ban aikata wani mugun abu ba,
ciki ne dai na dauka ta hanyar saduwa da dansa ba
wai wani jini ne daga waje ba. Ina nan daram a
gidannan ba inda zan tafi".
Shi dai mahaifin Audu kuma mijin Fatima watau
Musa, cewa ya yi " Ni dai ba zan ce masu uffan ba,
zan sa masu ido kawai in gan yadda zasu yi da
wannan ciki".

No comments:

Join our WhatsApp group

Join our WhatsApp group
Latsa nan domin shiga group din mu na whatsapp
Powered by Blogger.