MUHIMMANCIN GYARAN NONO (BREAST) GA 'YA MACE DA YADDA AKE GYARA SHI IN YA ZUBE



GYARAN NONO (BREAST)
Yan Uwa karkuji Ina ta Maganar Nono
Nono. Nono yana da Mutukar taka rawa
wajan Sha'anin Zaman takewar Ma
Aurata, Musamman a Wajan Me Gida,
Domin Yana cikin abun da Ke jan
Hankalin Da Namiji a
Jikin Mace.

1. Ki samu
2 gero
3 alkama
4 jar masara
5 farar shinkafa Sai ki gyara ki hadasu, ki
wanke ki shanyasu a rana su bushe, sai
ki soya sama sama, sai ki juye ki kai nika
gaba daya, sai ki dinga diban cikin cokali
daya da rabi kina sha da nono koyoghurt
mai kyau, zaki mamakin yadda zai canja.
2.ko kuma ki sami garin Hulba ki tafasa
sai ki rinka gasa su, idan kin gama sai ki
sami man Hulban ki shafa musu, wacce
zatai yaye zata rika sha two weeks
before
and after tayi yayen.

3. Idan kika samu garin Alkama sai ki
samu ruwan Gyada ki kwaba, sai ki
sheka ruwan zafi ko ki zuba cikin
tukunya ki rika motsawa har ya dahu, a
sauke a zuba
madara da sugar a sha.

4.zaki samu alkama ki wanke kisa kayan
kamshi a markada idan ya kwanta sai ki
tace ki dama, ki samu farar shinkafa na
tuwo ki wanke ki shanya ya bushe, sai
ki kai inji a nuko ko kidaka sai ki samu
nono kisha kullum da safe kamin kici
komai zaki iya sha da madara ko
yoghurt.

5. Ki samu garin Aya da Dabino kina sha
da peak milk shima yana yi sosai.

SHAWARA TA A GAREKU "YAN UWA NA
MATA
Yar Uwa Ina Baki Shawara kada Kiyi
Wasa da Gyaran Nonowanki, da Jikinki
Idan ki kayi Wasa Kina Kallo Oga Zai
shigo miki da Yarinya Gida a Matsayin
Kishiya. Sabo da kin bar naki Jikinki Ya
Lalace. Koda Yara Sun tsotsesu to kada
kibari Martabar su ta
Zube Ya koma kamar Silefas, Kuma duk
Lokacin da Brzy dinki tayi Laushi, ta saki
kiyi kokare ki Canza wata, kuda a cikin
kudin Chefanan da ake Zubin adashi da
shine, duk da ba duka Mata keda
Wannan Dabi'arba.

Ban halatta miki Rage
kudin Cefane ba amma dai idan har Me
Gida bai sauke hakin Siya miki Kayan da
zaki Gyara kinki da Shiba, to da kiyi
amfani da kudin da kika rage ta wata
Hanyar Ba laifi ki Gyara kanki dashi. Ki
Ma Budurwa kiyi kokari ki kiyaye duk
wani Abu da zaisa Nonowanki su Zube
Kafin Auranki, da bayan Auranki har
Zuwa Haihuwar ki da bayan Haihuwar.

No comments:

Join our WhatsApp group

Join our WhatsApp group
Latsa nan domin shiga group din mu na whatsapp
Powered by Blogger.