TURKASH! MA'AIKACIYAR BANKI TA KWANTA DA SAMA DA MAZA 200 MASU NEMAN AIKI


An dakatar da wata mata ma’aikaciyar banki saboda zargin tarawa da sama da maza 200 daban-daban abokan aikinta da masu neman aiki.


 Matar mai suna Mutale Winfridah tana aiki ne tare da ZANACO Bank dake kasar
 Zambiya.

 Winfridah an ce tana amfani da tasirin karfin ikonta a wajen aikin ne.
 kamar yadda babban sakataren bankin Kitwe ya bayyana mazan da take fasikancin da su tana yi musu alkawarin samun aiki a bankin ne. Wasu kuma ta  kan yi musu alkawarin basu bashi mai karfi. Da wannan take amfani ta yaudari namiji har ya amince suyi lalata.


Manajan wajen ya yanke shawarar dakatar da ita ne, bayan fiye da
 Maza 10 sun gabatar da kara a kan ta.


Matar dai tana da Shekaru 39 da haihuwa kuma har yanzu ba ta yi aure ba saboda ita tana neman abokin rayuwa mai ilimi mai arziki wanda zasuji dadin rayuwa

No comments:

Join our WhatsApp group

Join our WhatsApp group
Latsa nan domin shiga group din mu na whatsapp
Powered by Blogger.