ABUNDA KE FARUWA IDAN MACE TA RASA KULAWAR MIJINTA

ABUNDA KE FARUWA IDAN MACE TA RASA KULAWAR MIJINTA


Idan Mace Ta Rasa Kulawar Miji
A hannu guda kuma, Yayin da mace ta tashi ta riski ana nuna wa mahaifiyarta kulawa da soyayya sosai a gida, sai kawai ita ma ta tashi da tunanin tabbas ta cancanci so da kulawa na musamman.
Amma duk da wannan, idan zama ya gaza yin daÉ—i tunaninta yana iya sauyawa
. Yayin da mace take tunanin ta cancanci a nuna mata dukkan nau’in so da kulawa, tana buÉ—e dukkan Æ™ofar da mijinta zai samu cikakkiyar damar bayyana mata soyayyarsa. Amma idan ta É—auki wasu shekaru ba ta ga wannan mafarki nata ya cika ba, to fa za ta rufe kofofin.
Daga nan kuma za ta iya dena yarda da shi. Domin tunaninta zai iya zama kamar haka” Na ba ka dukkan dama, na mallaka maka kaina, amma ka yi watsi da ni. Wannan alama ce ta cewa kai ba za ka taÉ“a nuna kulawarka ga mutum ba. Don haka ni ma na gaji, ba wani abu na kyautatawa ta musamman da zan iya ci gaba da nuna maka.”

Rubutun HAMZA DAWAKI

No comments:

Join our WhatsApp group

Join our WhatsApp group
Latsa nan domin shiga group din mu na whatsapp
Powered by Blogger.