WATA MATA TA WATSA WA WANI FETUR TA KONA SHI YA MUTU SABODA NAIRA DARI BIYU



YADDA WATA MATA TA WATSA WA WANI FETUR TA KONA SHI SABODA NAIRA DARI BIYU

Wata mata ta zuba ma wani mutum petur daga
bisani ta banka masa wuta wai domin ya ki ya
biyata bashi da take binshi na naira dari biyu N200.
Mr Sunday Arigbe, ya gamu da ajalinsa ne bayan
wata mata da ake kira Faith mai shekara 42, ta
watsa masa petur kuma wata mai sayar da petur ta
kesta masa ashana sai wuta ta rufe Sunday
sakamakon haka ya mutu.

Kamar yadda mujallar watsa labarai ta Isiyaku ta wallafa cewa lamarin ya
faru ne dakarfe 2 na dare ranar 26 ga watan
Augusta a mahadan titi na Arorfe und Jakpa da ke
Effun a karamar hukumar Uvwie na jihar Delta.

Sai dai 'yan sanda sun damke Faith yayin da mace
mai sayar da petur ta tsere.

No comments:

Join our WhatsApp group

Join our WhatsApp group
Latsa nan domin shiga group din mu na whatsapp
Powered by Blogger.