WATA SABUWA. ADAM ZANGO YA FARA SAYAR DA FINA-FINANSA TA ONLINE A KAN NAIRA DUBU DAYA 1,000


WATA SABUWA. ADAM ZANGO YA FARA SAYAR DA FINA-FINANSA TA ONLINE A KAN NAIRA DUBU DAYA 1,000

Kamar yadda kuka sani dai kwanakin baya kadan fitaccen jarumin nan wato Adam A Zango ya fice daga kannywood yayi da ya zama shugaban kanshi mai cin gashin kansa 

A yanzu haka dai jarumi Adam A. Zango ya fara dillancin fina-finansa ta online 

Yadda al'amarin yake shine zaka tura masa dubu daya ta account dinsa shi kuma sai ya turo ma link na film din da kake bukatar saya

Tini dai dumbin jama'a suka yi amanna da wannan tsari na sa. Yayin da wasu daga cikinsu kuwa suke neman karin bayani game da lamarin, 

Sai dai har yanzu ba mu sama jin ta bakin jarumin ba


No comments:

Join our WhatsApp group

Join our WhatsApp group
Latsa nan domin shiga group din mu na whatsapp
Powered by Blogger.