SIRRIN MU MATA: YADDA ZAKI GANE A MATSE KIKE KUMA KINA DA NI'IMA




YADDA ZAKI GANE A MATSE KIKE
yadda Zaki gane a matse kike tsam kuma
kina da ni'ima tun daga yanayin yadda
kike tafiya Zaki ji a jikinki sannan kuma
baza ki rikka jin iska na fita a gabanki
ba,
idan kuma kina da ni'ima kullum za kiji
gabanki da danshi ba a bushe kamas ba.


FITAR RUWA
dangane da ruwan da yake fitar miki a
gabanki, idan ya kasance ruwa ne mai
yauki Mara wari to wannna ruwa ne na
ni'ima idan kuma yana warin kuma yana
futowa kamar majina infection ne.
LALACEWAR GABA
idan kika fuskanci gabanki yayi lakwaf
kamar lalataccen tumatir abu na farko da
Zaki Fara yi shine ki daina tsarki da
ruwan sanyi sai na dumi, sannan kuma ki
dafa
bagaruwa da ganyen magarya ya zamana
sune abin tsarkinki insha Allah zai gyaru
ya dawo dai-dai.
TUSAR GABA
abinda yake kawo tusar gaba sune

YAWO BA TAKALMI

ZAMA A KASA LOKACIN AL'ADA

SHAN RUWAN SANYI

TSARKI DA RUWAN SANYI

BUDE KAFA A LOKACIN SADUWA WA
DA MAIGIDA

BARIN FANKA KO AC A LOKACIN DA
AKE YI.

`SU SUKE KAWO HAKA

MAGANIN WANNAN MATSALAR SHI
NE

a kiyaye abinda yake kawo ta sannan a
lazamci tsarki da ruwan dumi.

ZAITUN man zautun yana
magunguna da yawa to anaso ki ringa
shafashi a jinkinki yana gyara fata da
saka santsi jiki, hakama yanada kyau ki
dinga shafawa a gabanki,
yana zaka laushi haka idan maigida yana
iya shafawa.

BAWON BAGARUWA

shi kuma wani sirrin ne Wanda idan
mace na son ta zama kullum a tsuke
kamar sabuwa ta dunga dafa bawon kina
shiga kamar yanda ake shiga ruwan dumi
in kin haihu.

No comments:

Join our WhatsApp group

Join our WhatsApp group
Latsa nan domin shiga group din mu na whatsapp
Powered by Blogger.