YADDA ZAKI KULA DA KANKI KAFIN AURE KO BAYAN AURE female only

YADDA ZAKI KULA DA KANKI KAFIN AURE KO BAYAN AURE


KASHI NA DAYA 1 
ana so mace ta ringa gyara kanta tun tana gidan iyayenta ba sai tayi aure ko kuma ta zo yin aure kafin ta Fara gyara kanta ba.
wasu da yawan yan'mata sai kaga suna yin abin har yana gona da iri


TSARKI DA RUWAN DUMI
tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran ( farji )
Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba.


GANYEN MAGARYA
ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara ( farji ) yake yi ba


ZUMA
ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1) da safe daya (1) da daddare 1 wannan yana taimakawa wajen dawo miki da ni'iman ki da ya tafi yayin da kike jinin al'ada.


SHAN ZUMA
ana so macen da take cikin jinin al'ada ta rinka shan zuma cokali uku (3) kullum da safe har tsawon kwanaki da zata gama al'ada


MAN HABBATUSSAUDA
zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha kina shafawa a ( farji)


KANKANA DA MADARA
Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a ko wane lokaci da ta gama al'adarta.


KANKANA DA CUCUMBER
zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika sami Hali.


ALMISKI
ana so mace ta sami miski ki rinka sa kadan a ( farji ) dinki.
Ko da kin wanke pants dinki wannan kamshi yana jikinki.




IYAYE 
wadannan abubuwan Dana lissafa irin wadanda ya kamata mace ta rinka yi kenan tun tana gaban iyayenta.
mata a daina yawan cushe-cushe a ( farji ) yawan yin hakan ba karamin matsala yake jawo wa ba.


TURAREN (FARJI)
wannan hadin shi zai sa farji ya dinga kamshi a duk lokacin gabatar da jima'i

➽ Anbar.
➽ Miski.
➽ Ganyen magarya.
➽ Rihatul-hubbi.
➽ Ma'ul miyami.

Sai ki hade su waje daya ki tafasa su ki juye a roba ki Kara ruwa ki zauna a ciki kamar (30) Minutes

Lokacin da zaki kwanta ki Kama ruwa da shi ki shafa ruwa a gefen ( farji ) wannan shi zai Hana mijinki ya guje ki


By DR. BODMAS

08039347743

Follow us on YouTube MAMAKI TV 

No comments:

Join our WhatsApp group

Join our WhatsApp group
Latsa nan domin shiga group din mu na whatsapp
Powered by Blogger.