MAGIDANCI YAYIWA YARIYA YAR SHEKARA 9 FYADE KUMA YA NE MI AYI MASA AFUWA SABODA BAI KAMMALA BA AKA KAMASU

Wani mai siyar da ruwa dan shekara 30 da aka kama yana lalata yarinya yar shekara tara a Adamawa ya roki da ayi mai rrangwamekan hujjar cewa “bai kammala” ta’asar ba kafin aka kama shi.

Mai laifin, Mohammed Babangida, wanda hukumar tsaro na NSCDC ta gurfanar a ranar Juma’a, 18 ga watan Oktoba, ya fada ma manema labarai cewa shi sabon shiga ne a wajen aikata laifin, sannan cewa yayi danasanin abunda ya aikata.

“Wannan shine karo na farko da na aikata hakan sannan banma kammala ba lokacin da aka kwankwasa kofana, inda hakan ya tursasa ni dakatawa.

“Ina roko da a yafe mun a matsayina na magidanci dake da yara. Ina zama a Bauchi; bana son wannan abun kunyan ya wargaza iyalina. Gaba daya abun ya fara ne wasu yan kwanaki da suka gabata lokacin da yarinyar ta roke ni N50 domin ta siya cincin, inda tayi ikirarin cewa tana jin yunwa, sai na bata.


“Sai ya kara dawowa ta roke ni kudi a wata rana san na bata
N20; sai ta sake zuwa gidana na bata N50 sannan muka shiga daki,” inji Babangida.

No comments:

Join our WhatsApp group

Join our WhatsApp group
Latsa nan domin shiga group din mu na whatsapp
Powered by Blogger.