KAWAYE UKU SUNYI WA SAURAYI MUGUN DUKA BAYAN SUN GANO YAUDARARSU YAKE YANA SOYAYYA DA SU UKUN

KAWAYE UKU SUNYI WA SAURAYI MUGUN DUKA BAYAN SUN GANO YAUDARARSU YAKE YANA SOYAYYA DA SU UKUN


Wani saurayi dan kasar Kamaru ya gamu dag gamonsabayan yan mata guda uku wadandas sukeaminan juna sun yi masa dukan tsiya yayind dasuka gano cewa yana wasa da hankalinsuw wajensoyayya da su duka a boye.


Wannan dalilin ne yasa 'yan matan suka zauna
suka shirya yadda za su kawo karshen lamarin,


inda suka hada kai suka tunkari mutumin suka
yi masa dukan tsiya, sannan suka gargadeshi
akan kada ya kara shiga harkar su.


Wannan lamari da ya faru a kasar ta Kamaru ya
jawo hankalin mutane da yawan gaske musamman a
shafukan sada zumunta, musamman Facebook
da Instagram, inda wasu ke ganin hukuncin da
'yan matan suka dauka bai kamata ba.

Wasu kuwa musamman mata da suka saba da
irin wannan rainin wayo na samari sun bayyana
cewa abinda 'yan matan suka yi daidai ne
domin kuwa da yawa sun nuna idan sune a irin
wannan halin irin wannan hukuncin zasu dauka.
Allah ya kyauta, ya kuma raba mu da
yaudara amin,

No comments:

Join our WhatsApp group

Join our WhatsApp group
Latsa nan domin shiga group din mu na whatsapp
Powered by Blogger.